Voice AI Voice
COLLECTION
Voice AI Voice
COLLECTION
YASMEENHARKAYASMEENHARKA

Kalaman Soyayya

Kalaman Soyayya Masu Dadi Kin Zarce Sauran Mata Ina neman wata kalma ta musamman da babu wanda ya santa. Ina neman wata kalma da zan furta miki cewa: Ke ta daban ce, ke kyakkyawa ce, kin zarce sauran mata. Zuciyata da taki ba za su taba rabuwa ba. Ina son ki. Sinadarin Rayuwata
Random Collab
1
1 Voice
Loading...